Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Afghanistan
Labarai Cikin Hotuna / Zaman makokin Ashura a Kabul
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin Ashura a Kabul, babban birnin Afghanistan, tare da halartar dimbin Shi'a mabiya Ahlulbaiti (AS). .
30 Agusta 2021 - 12:10
Lambar labari: 1174842